Abubuwa 5 da ke aukuwa a kasar Turkiyya
Biye da rahotannin da ake samu cewan wata gangamin sojin kasar Turkiyya tace ta dau ragamar mulkin kasar yayinda aka kulle gadoji a birnin Istanbul ,amma jirage na yawo a Ankara,babban birnin kasar. Jaridar Ibtimes ta bada rahoto
Shugaban kasan Turkiyya,Tayyip Erdogan bai girgiza ba duk dajuyin mulkin da akayi yunkurin masa.
Firam Minista Binali Yildirim da sanar da cewan ba juyin mulki bane,wasu yan tsirarun sojojin suke san tada kura. Amma gwamnati ne ke shugabanci.
An hana tafiye-tafiye daga garuruwan Bosphorus da Faith Sultan Mehmet a birnin Istanbul, amma ga abubuwa 5 dake faruwa a kasan Turkiyya da ya kamata ku sanni, jaridar Ibtimes ta tattara.
KU KARANTA : Sojoji sun yi yunkurin juyin mulki a Kasar Turkiyya
Asali: Legit.ng