Wani katon maciji ya wata mata a ban daki

Wani katon maciji ya wata mata a ban daki

-Wani maciji  ya wata mata da shiga bayan gida ba haya

-Makwabta sun kama Macijin daga baya

Wani katon maciji ya wata mata a ban daki

Wata mata mai suna Nareerat Sri-Nhambong ,yar shekara 38, ta ga wani katon kumurci a bayinta yayinda ta shiga ba haya a garin Chanbouri,kasar Thailand, maciji ya kai mata sara amma tayi kokari ta tashi ta fice da gudu daga cikinbayin tayi ihun neman taimako.  Nareerat sri-Nhambong  ta fice da gudu daga cikin ban dakin.

Bayan mintuna kadan, makwabta suka zo da wuri suka nemi macijin suka kasha shi. Sunyi biji biji da bayan gidan wajen yunkurin neman macijin, daga baya suka ganshi a boye a kasa.

Daga baya da suka samu nasaran kama macijin,sun gwada tsayinsa na nauyin sa, sun gano cewan macijin na da tsayi sama da mita 4 da kuma nauyin kilo 20.  Gama da mutanen,macijin ya sari Nareerat sri-Nhambong watanni 3 da suka gabata.

KU KARANTA : Yadda Abacha ya bani kyautan dala miliyan 2 – Rawlings

Wannan shine karo na 4 na za’a samu labarin ganin maciji a bayan gida a garin Bangkok. Bayan Nareerat sri-Nhambong ta tsira daga sharrin macijin,wani mutum ya raunana yayinda macijin ya fesa mai dafin sa azzakarin shi.

 

Asali: Legit.ng

Online view pixel