Hotunan daliban makarantar gwamnatin kimiya dake garin Kankara, jihar Katsina da aka sako da daren Alhamis, 17 ga watan Disamba, sun bayyana.

Da duminsa: Hotunan daliban Kankara 344 da aka sako da daren nan
Credit: Mohammed Garba MG
Source: UGC

Da duminsa: Hotunan daliban Kankara 344 da aka sako da daren nan
Credit: Mohammed Garba MG
Source: UGC