Majalisar dattawa ta tabbatar da nadin mukaman Buhari na Arewa maso Gabas

Majalisar dattawa ta tabbatar da nadin mukaman Buhari na Arewa maso Gabas

A ranar Talata, 9 ga watan Afrilun 2019, Majalisar dattawan Najeriya ta tabbatar da Manjo Janar Paul Tarfa mai ritaya da sauran zababbun kwamitin habaka ci gaban Arewa maso Gabas da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada.

Majalisar dattawa ta tabbatar da nadin mukaman Buhari na Arewa maso Gabas

Majalisar dattawa ta tabbatar da nadin mukaman Buhari na Arewa maso Gabas
Source: Depositphotos

Rahotanni sun bayyana cewa, Manjo Janar Tarfa zai jagoranci kwamitin tabbatar da habaka ci gaban yankin Arewa maso Gabashin Najeriya.

KARANTA KUMA: Yadda Mata ke kokarin mu'amalan ta da ni - Dangote

Majiyar jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, Majalisar dattawa ta yi na'am da nadin mukaman Buhari yayin da Sanata mai jagorantar kwamitin gudanar da bincike a kan nadin mukamai kan ayyuka na musaman, Sanata Abdul'aziz Nyako ya gabatar da sakamakon sa.

Ga jerin sunayen su kamar haka:

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na dandalan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Legit

Mailfire view pixel