Soyayyar dake tsakanin Rahama Sadau da Sadiq Sani Sadiq ta fara fitowa fili

Soyayyar dake tsakanin Rahama Sadau da Sadiq Sani Sadiq ta fara fitowa fili

Yayin da da yawa daga mutanen dake ciki da wajen masana'antar Kannywood ke ganin akwai soyayya mai karfin gaske a tsakanin fitattun jaruman, wasu kuma da dama na ganin tsantsar shakuwa ce da kuma abota ke tsakanin Rahama Sadau da Sadiq Sani Sadiq.

Toi koma dai me kenan, tabbas jaruman akwai wata alaka mai karfi a tsakanin su musamman ma idan akayi la'akari da irin yadda tarayyar su take a masana'antar.

Soyayyar dake tsakanin Rahama Sadau da Sadiq Sani Sadiq ta fara fitowa fili
Soyayyar dake tsakanin Rahama Sadau da Sadiq Sani Sadiq ta fara fitowa fili

KU KARANTA: Hotunan manyan masallatai 5 a duniya

Legit.ng ta samu bayan kammala wani dan bincike game da jaruman cewa sun san juna tun kafin ita Rahama din ta shigo masana'antar ta fara shirin fim sai da amma yanzu alakar su tana kara karfi sosai.

A karshen makon da ya gabata ne ma dai jarumar ta wallafa wasu hotuna da sukayi a tare a shafin ta na dandalin zumunta na Instagram a yanayin dake cike da annashuwa da ya jefa masu lura da yadda masana'antar ke ciki cikin shakku matuka.

Sadiq Sani Sadiq dai yana da aure har da 'ya'ya ma yayin da ita kuma Rahama Sadau ba ta da aure amma a kwanan baya ta ce ita ba budurwa bace.

Ga ma karin wasu hotunan nan:

Soyayyar dake tsakanin Rahama Sadau da Sadiq Sani Sadiq ta fara fitowa fili
Soyayyar dake tsakanin Rahama Sadau da Sadiq Sani Sadiq ta fara fitowa fili

Soyayyar dake tsakanin Rahama Sadau da Sadiq Sani Sadiq ta fara fitowa fili
Soyayyar dake tsakanin Rahama Sadau da Sadiq Sani Sadiq ta fara fitowa fili

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng