Labari mai dadi: An dawo da aiki gadan-gadan a gadar Loko-Owoto wadda ke sada Benue da Nasarawa (hotuna)

Gadar Loko-Oweto, muhimmin gadar dake sada Benue da Nasarawa, ta hanyar kogin Benue.an bayar da kwagilar wannan aiki a watan Nuwamba 2011.

SURE-P sun zuba naira biliyan 30 a 2013 domin kammala aikin a 2015. Sai dai an watsar da aikin.

Tuni dai an dawo da aiki a wannan gada, inda ake sanya ran zai fara aiki a karshen 2018.

Ga hotuna a kasa:

Labari mai dadi: An dawo da aiki gadan-gadan a gadar Loko-Owoto wadda ke sada Benue da Nasarawa

KU KARANTA KUMA: Tsufa na damun ka – Miyetti Allah ga Yakubu Gowon

Labari mai dadi: An dawo da aiki gadan-gadan a gadar Loko-Owoto wadda ke sada Benue da Nasarawa
Labari mai dadi: An dawo da aiki gadan-gadan a gadar Loko-Owoto wadda ke sada Benue da Nasarawa

Labari mai dadi: An dawo da aiki gadan-gadan a gadar Loko-Owoto wadda ke sada Benue da Nasarawa
Labari mai dadi: An dawo da aiki gadan-gadan a gadar Loko-Owoto wadda ke sada Benue da Nasarawa

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel