Dandalin Kannywood: Fitattun jamumai mata 6 da suka fi tsada a duniyar fim din Hausa

Dandalin Kannywood: Fitattun jamumai mata 6 da suka fi tsada a duniyar fim din Hausa

A satin da ya gabata ne dai muka kawo maku jerin jaruman fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood da suka kere sana'annin su wajen tsada idan har mutum na son su fito a fim din sa.

To a wannan karon ma kuma gamu dauke da jerin jarumai mata a masana'antar da suka fi sauran abokan sana'ar ta su tsada har mutum na son su fito a fim din sa.

Dandalin Kannywood: Fitattun jamumai mata 6 da suka fi tsada a duniyar fim din Hausa

Dandalin Kannywood: Fitattun jamumai mata 6 da suka fi tsada a duniyar fim din Hausa

KU KARANTA: Jaruman fim din Hausa maza 5 da suka fi kowa tsada

Wannan dai hasashe ne da muka yi bayan wani bincike na musamman da muka gabatar a masana'antar tare kuma da bin kadin wasu sabbin fina-finan da jaruman suka yi a 'yan kwanakin nan.

Duk da dai cewa jaruman kan rage kudin da suka caji akan wasu manyan furodusoshin da masu ruwa da tsaki a harkar watakila saboda mu'amalar da ke tsakanin su, wannan jerin sunayen an yi shi ne ba tare da la'akari da hakan ba.

Dandalin Kannywood: Fitattun jamumai mata 6 da suka fi tsada a duniyar fim din Hausa

Dandalin Kannywood: Fitattun jamumai mata 6 da suka fi tsada a duniyar fim din Hausa

1. Rahama Sadau

2.Nafisa Abdullahi

3. Hadiza Aliyu Gabon

4. Fati Washa

Dandalin Kannywood: Fitattun jamumai mata 6 da suka fi tsada a duniyar fim din Hausa

Dandalin Kannywood: Fitattun jamumai mata 6 da suka fi tsada a duniyar fim din Hausa

5. Halima Atete

6. Aisha Aliyu Tsamiya

7. Hafsat Idris Barauniya

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit Newspaper

Tags:
Mailfire view pixel