Sarkin Kano Sanusi ya ja sallar Juma'a a masallacin birnin Landan (hotuna)
Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya ja al’umman Musulmi sallar Juma'a a masallacin cibiyar musulunci da al'adu dake kan titin Kent a birnin Landan.
Rahotanni sun kawo cewa ba da jimawa a za a sanya hudubar a shafin yanar gizo na kungiyar musulma 'yan Najeriya mazauna Landan.
Ga hotunan a kasa:
KU KARANTA KUMA: Jirgin yakin sojin saman Najeriya ya kakkabe yan ta’addan Boko Haram a Bulagalaye da Kwakwa (bidiyo)
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng