Halayen Ƙwarai da ya kamata kowane musulmi ya jiɓanta da su
- Domin samun al'umma ta musamman dole ne ta mallaki nagartattun halayen kwarai
- Daga cikin wadannan halaye ne muka tsamo 14 domin bayyanasu
Qur'ani da Hadisan Manzon Allah su ne hanya da kuma tafarkin rayuwar kowane musulmi. Dan haka sun koyar da dukkanin musulmi irin yadda ya kamata ya tafiyar da rayuwarsa, da akwai halayen ƙwarai da yau za’a zayyano a da ya kamata kowane musulmi ya keɓanta da su, domin kasancewa mutumin ƙwarai:
1- Yarda da Allah
2- Adalci da rashin nuna bambamci
3- Haƙuri
4- Taimako
5- Kasancewa mutumin kirki ga kowa
6- Tuba
7- Tausayi
8- Tsaftar jiki
KU KARANTA: nPDP: Mun yanke shawarar cigaba da kasancewa a jam'iyyar APC - Senata Na'Allah
9- Aikata ayyukan ƙwarai
10- Soyayya saboda Allah
11- Yafiya ga wanda suka saɓa maka
12- Yawaita ayyukan lada
13- Nuna halin ƙwarai
14- Ƙaunar aikata ayyukan alheri
Waɗannan kaɗan ne daga cikin halayen da ya kamata kowanne musulmi ya jiɓanta dasu, Allah (SWA) ya sa mu dace.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng