Dawisu sarkin ado: Garin Kano ya cika ya tunbatsa yayinda ake Hawan Daba na 2018 (hotuna)
Garin Kano cika ya tunbatsa yayinda ake Hawan Daba a ranar Talata, 19 ga watan Yuni.
Hawan Daba hawa ne na sarauta da ake gabatarwa a duk shekara yayin bukukuwan Sallah musamman a biranen arewacin kasar.
Ana wannan biki ne yayinda aka kawo karshen Ramadana inda ake shagulgula domin nuna godiya da jin dadi ga Ubangiji.
Sarki kan fito cikin shiga na alfarma inda zai sha kwalliya akan doki yayinda jama’a zasu taru suna kallo da mika gaisuwa.
Ga hotunan a kasa:
KU KARANTA KUMA: Adebayo Shittu bai cancanci zama gwamna ba – Ajimobi
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng