Ahmed Musa ya siya tsadaddiyar motar Range Rover Velar yar yayi

Ahmed Musa ya siya tsadaddiyar motar Range Rover Velar yar yayi

Dan wasan kungiyar kwllon kafa ta Super Egles, hmed Mus ya siya motar Range Rover Velar yar yayi wacce a yanzu haka farashin ta ya kai kimanin naira biliyan 24.

Abokin aikinsa Shehu Abdullahi ne ya bayyana wannan kyakyawan labari a shafinsa na Instagram a ranar Talata, 12 ga watan Yuni.

Ya buga wani hoto na sabuwar motar Ranger Rover Velar sannan ya rubuta:

“Sabuwar amarya tai so ina taya ka murna dan uwa @ahmedmusa718,” Kamar yadda Shehu ya rubuta.

Ga hotunan motar:

Ahmed Musa ya siya tsadaddiyar motar Range Rover Velar yar yayi
Ahmed Musa ya siya tsadaddiyar motar Range Rover Velar yar yayi

KU KARANTA KUMA: Zan sake neman takara a 2019 – Sanata Gemade

Ahmed Musa ya siya tsadaddiyar motar Range Rover Velar yar yayi
Ahmed Musa ya siya tsadaddiyar motar Range Rover Velar yar yayi

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Za ku iya samun mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel