Wani bawan Allah ya maida kudi 80k da ya tsinta
Na annabi basa karewa a duniya, wasu lokutan idan kaji labarin aikin alkhairi da wasu suka yi sai ka manta da migayun mutane a duniya.
Wani dan Najeriya bayyana yadda wani bawan Allah ya maidawa abokinsa kudin ta da ya tsinta.
Lallai duk da cewan akwai miyagun mutane a duniya, toh tabbass har yanzu akwai masu tsoron Allah, duk da talaucin da suke ciki basa daukar abun da ba nasu bane.
Wani abin ban sha'awa shine, matashin ba shi da irin wannan kudin.
Ga hotonsa a kasa:
KU KARANTA KUMA: Majalisar dokoki na siyasar yunwa – Jigon Auchi
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Domin samun ingantattun labaranmu bide mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng