Shawagin karshe na shugaba Buhari a taron CHOGM na bana, leka kuga hotuna
Taron CHOGM da ake yi a kasar Ingila, taro ne wanda ya kunshi shuwagabannin kasashe akalla 53 renon daular Ingila, inda kasashen suka hade bayan 'yancin kai, domin samawa jama'arsu alkibla da makoma daya, wadda ake kira Common Wealth.
Halartar taron yana da muhimmanci, musamman ganin yadda watakil Sarauniyar nna gab da kai gargara, a shekaru 92, wadda har take rokar shuwagabannin su zabi danta Charles ya maye gurbinta bayan ta.
DUBA WANNAN: Mun gama fa da Boko Haram - Buratai ya fadi wa duniya
A fadar Masarautar aka karkare taron, inda aka rausaya, aka ci aka sha, bayan taro, an tattauna muhamman abubuwa da dama, da suka shai kasashen.
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng