Sanatoci 9 masu kashi a gindi, kalli dukiyan da ake zargin sun wawaura
Jaridar Legit.ng ta kawo muku wani dan gajeren sharhi na Sanatocin Najeriya masu kasha a gindi kuma karkashin madubin hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC amma har llya yau suna yawo cikin kwanciyan hankali.
Ga jerin su:
1. Shugaban majalisa, Bukola Saraki: Bai daina amsan albashi ma matsayin gwamna ba duk da ya bar kujeran

2. Sanata Godswill Akpabio: N108 Billion

3. Sanata Theodore Orji: N5.6billion

4. Alhaji Adamu Aliero: N10.2Bn

5. Sanata Sam Egwu: N80 Billion
6. Sanata Joshua Dariye: N1.2bn

7. Sanata Abdullahi Adamu: N15bn

8. Sanata Danjuma Goje: N25bn

9. Sanata Stella Oduah: N9.8 billion

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a: https://facebook.com/naijcomhausa https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng