Abun boye ya fito: Zahra Buhari ta samu ciki, har ya fara girma (Hotuna)

Abun boye ya fito: Zahra Buhari ta samu ciki, har ya fara girma (Hotuna)

- 'Yar lelen shugaba Buhari Zahra Buhari ta samu ciki

- Duk da yadda take ta kokarin boyon cikin, yanzu ya fara girma

- Zahra Buhari dai ta auri mijin ta Ahmed a watan Disemba, 2016

Kawo yanzu dai kam abun boye ya riga ya bayyana fili domin kuwa diyar Muhammadu Buhari, Zahra Buhari ta samu albarkar aure inda tuni ma har cikin ta ya fara girma.

Abun boye ya fito: Zahra Buhari ta samu ciki, har ya fara girma (Hotuna)
Abun boye ya fito: Zahra Buhari ta samu ciki, har ya fara girma (Hotuna)

KU KARANTA: Jerin mutane 50 da PDP ta ce duk barayi ne a gwamnatin Buhari

Wannan dai ya bayyana ne a yayin wani bikin aure da ta je inda duk yadda take ta kokarin kare cikin da wani mafecin da ke hannun ta, hakan bai hana hotunan da aka dauka wurin su fallasa hakan ba.

Mai karatu dai zai iya tuna cewa diyar da shugaban kasa ta auri wani dan hamshakin maikudin nan na Maiduguri ne Alhaji Indimi mai suna Ahmad a cikin karshen watan Disembar shekarar 2016.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng