Wata karuwa tayi ritaya bayan iyar da ayyuka ga mutane 28,000, ta sami kyautuka

Wata karuwa tayi ritaya bayan iyar da ayyuka ga mutane 28,000, ta sami kyautuka

- Tayi ritaya daga harkar karuwanci, bayan share shekaru 20 tana aiki

- Ta sami fili da kyautuka kamar yaddaake ritaya daga aiki

- Akalla mutum 28,000 ta isarwa da ayyukanta na karuwanci

Wata karuwa tayi ritaya bayan iyar da ayyuka ga mutane 28,000, ta sami kyautuka
Wata karuwa tayi ritaya bayan iyar da ayyuka ga mutane 28,000, ta sami kyautuka

Sarah Mutero, wata dattijuwar karuwa 'yar shekara 49, wadda ta share shekaru 20 tana sana'ar karuwanci, tace ta hakura haka zata yi riyata, bayan da ta ga alamar girma yazo, inda ta kwashe shekarunta a wannan sana'ar inda ta kwanta da maza akalla 28,000.

Wata karuwa tayi ritaya bayan iyar da ayyuka ga mutane 28,000, ta sami kyautuka
Wata karuwa tayi ritaya bayan iyar da ayyuka ga mutane 28,000, ta sami kyautuka

Magajin gari a kasar ta Kenya dai, ya mika mata kyautar lambar yabo, da kuma kudade da jimillarsu ya kai miliyoyi, domin agaza ma ritayar tata bayan rayuwar 'taimakawa al'umma', inji shi. Ya kuma dauki alkawarin tayar da gidauniyar kudade domin yi mata karo-karo da zata tashi jari domin wata sana'ar.

DUBA WANNAN: Da kyar aka kwaci shugaban APC daga hannun wasu fusatattun matasa

A dai kiran da yayi, Mista Steven, ya kuma ce karuwai a kasar na rage yaduwar cutar kanjamau, tunda dai su sun iya kula kuma suna ilimantar da jama'a kan cutar da hanyoyin kariya.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng