Babban Magana: An kama barawo mai shigar mata a jihar Gombe
Masu hikiman zance sun ce rana dubu ta barawo, yayinda rana daya kan kasance na me kaya.
Hakan ne ya kasance ga wani barawo mai suna Abdulkadir bayan an kama shi a daidai lokacin da yake yunkurin yin sata.
Abdulkadir ya yi kokarin yin sata ne a gidan Sarkin Arewan Gombe marigayi Alhaji Baba Manu, dake bayan fadar Mai Martaba Sarkin Gombe kamar yadda majiyarmu ta Rariya ta bayyana.
KU KARANTA KUMA: Gwamnatin Taraba ta ba da umurnin kama wadanda suka kashe dan majalisa
An kuma kama barawon ne inda ya badda kammani da shiga irin ta mata.
Ga hotonsa a kasa:
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng