Gwamnoni 10 mafi yalwar arziki a Najeriya
Najeriya kasa da take dauke da jihohi 36 da kowacce akwai gwamna guda da yake jagorantar jihar. Sai dai dukkaninsu sun banbanta ta fusakar akidu ko jam'iyyar domin cinma manufa guda ta ci gaban kasa. Wannan banbanci bai tsaya iyaka nan ba domin kuwa bincike ya nuna cewa wasunsu sun yi fice wajen yalwar arziki da Allah ya tsaga da rabansu.
Legit.ng ta kawo muku jerin gwamnoni 10 na jihohin Najeriya tare da hotunansu da suka kere sauran ta fuskar nauyin aljihun su.
10. Rauf Aregbesola: Gwamnan jihar Osun
9. Abdul'aziz Abubakar Yari: Gwamnan jihar Zamfara
8. Umaru Tanko Al-Makura: Gwamnan jihar Nassarawa
7. Akinwunmi Ambode: Gwamnan jihar Legas
6. Abdulfatai Ahmed: Gwamnan jihar Kwara
5. Nasir Ahmed El-Rufa'i: Gwamnan jihar Kaduna
4. Nyesom Wike: Gwamnan jihar Ribas
KARANTA KUMA: Gwamnatin tarayya tana da zabi uku akan N145 na farashin man fetur
3. Kashim Shettima: Gwamnan jihar Borno
2. Abubakar Sani Bello: Gwamnan jihar Neja
1. Rochas Okorocha: Gwamnan jihar Imo
LATSA WANNAN: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng