Jawabin da Sardauna yayi a ranar bikin Krismeti na shekara 1959

Jawabin da Sardauna yayi a ranar bikin Krismeti na shekara 1959

- Sardauna yayi wa krisotocin Najeriya jawabi a ranar bikin Krismeti na shekara 1959

- Sardauna ya, ce duk da bambancin dake tsakanin mu abubuwan da suka hada mu sun fi karfi

- Ahmadu Bello yayi kira da zaman lafiya da hadin kan yan Najeriya

Mu mutane ne masu bambamcin addini, kabila, da yaruka, amma Allah ya hada mu zama tare dan taimakon juna.

Bambamcin dake tsakanin mu suna dayawa amma abubuwan da suka hada mu sun fi karfi.

Ina tunatar da mu, da mu rika grimama addinan juna a lokacin bukukuwan irin wannan.

Ba za mu taba fifita wani addini sama da wani addini ba.

Jawabin da Sardauna yayi a ranar bikin Krismeti na shekara 1959
Jawabin da Sardauna yayi a ranar bikin Krismeti na shekara 1959

Za mu tabbatar da doka da oda, ta inda kowani dan Najeriya zai iya yi addinin sa cikin lumana da walwala.

KU KARANTA : Daura: APC ta sake wani babban kamu a Katsina

A madadi na da ministoci na ina mika godiya na zuwa ga Krisotcin Najeriya.

Ina kira ga yan Najeriya da su cire bambancin dake tsakanin mu, su duba abubuwan da suka hadu mu dan tabbatar da cigaban kasar.

Ahamdu Bello Sardaunan Sokoto, Allah ya albarkaci Najeriya.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Latsa Wannan: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng