An kira larabawa su hada kai su kafa kasar Falastinu
Shgaban Amurka Donald Trum ya ayyana birnin kudus a matsayin garin yahudu
Wannan ya tunzura larabawa
Musulmi sun nuna bacin ransu
Shugaban Amurka ya ayyana birnin kudus a matsayin kasar Israila, abu da ya tunzura larabawa da musulmkin duniya.
Kasashen larabawa 22 ne suka rattaba hannu kan datarinn, wanda ministocinsu suka sanya wa hannu.
DUBA WANNAN: PDP ta raba mukamanta a fadin kasa
A baya dai, an shafe daruruwan shekaru ana gwabza yaki kan birninn, tun shekarun 637 zuwa 1099, inda Paparoma Urban II na lokacin ya amshe birnin.
A 11200 kuma Salahuddin Al-Ayybi ya sake kwace wa don Islama.
A shekarun 1948 da 1953, da 1957, 1963, 1967, 1973 ma dai an gwabza a kan birnin. Miliyoyi sun mutu kuma ga ALAMA babu wanda ya koyi darasi.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng