Lafiya Uwar Jiki: Illoli 7 da rashin bacci ke haifar wa ga jikin dan adam

Lafiya Uwar Jiki: Illoli 7 da rashin bacci ke haifar wa ga jikin dan adam

Bacci dai wani muhimmin al'amari ne da za'a iya cewa dukkan wani mahaluki mai rai a cikin dabbobi da mutane na yi a cikin rayuwar su ta yau da kullum.

Mafiya yawan ababen halitta kuma har ila yau sukan yi baccin su ne a cikin dare lokacin da dukkan wata hayaniya ta lafa.

To sai dai ba kowane mutum bane ke samun isasshen baccin da ya kamace shi a kullum saboda halin rayuwa.

Lafiya Uwar Jiki: Illoli 7 da rashin bacci ke haifar wa ga jikin dan adam
Lafiya Uwar Jiki: Illoli 7 da rashin bacci ke haifar wa ga jikin dan adam

KU KARANTA: Buhari baya girmama kowa sai yan Katsina

Binciken kimiyya dai ya tabbatar da cewa akwai shedu da aka samu shekaru da dama da suke nuna amfanin bacci, wajen rage cutukan da suke kama dan adam idan shekarun sa sun fara nisa, musamman ma cutukan mantuwa da kuma wadanda su ka shafi kwakwalwa.

Legit.ng ta tattaro mana kadan daga cikin wasu manyan illolin rashin bacci.

1. Karin kiba

2. Tara teba

3. Ciwon suga

4. Hawan jini

5. Matsalar damuwa

6. Ciwon zuciya

7. Mutuwa.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng