'Yan fashi da yan garkuwa da jama'a da aka kama an same su da kaya da tutar kishin Biafra (Hotuna)
- Masu kokarin kafa kasar Bayafara sun ki bari a yi sulhu
- Kamammun 'yan fashi dai tuni an ga kayan masu son Bayafarar a tare da su
- Kungiyar IPOB bata mayar da martani ba
Tun bayan kiraye-kirayen su na sai an raba Najeriya, samari daga kabilar Ibo sun koma daukar tutar korarriyar kasar ta Biafra, sai dai cikin wadanda a yanzu jami'an tsaro suka kama da laifuka da suka hada da fashi da makami, da kwace, da ma garkuwa da mutane, an gansu da kayan Biyafara.
DUBA WANNAN: Allah ya karbi ran matata ya cika mata burinta na ta rasu a Makka
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng