Abun dariya! Yan Najeriya sun lissafo abubuwa 7 da naira 5 zai iya siya har yanzu
Naira 5 ya kasance kudi mafi kankancin daraja a kudaden Najeriya. Da tashin kayayyaki, naira biyar ya zamto kamar baida amfani ta inda mutun ba zai iya siyan wani abu da shi ba.
Legit.ng ta yanke shawarar aika wa masu karanta rubuce-rubucenta tambaya. Me ake iya siya da N5 a wannan yanayin da tattalin arziki ke ciki?
Ga wasu daga cikin amsoshi masu ban dariya da muka samu a kasa
1. Kwanciyar hankali
2. Wasu na fada kan shi
3. Kosai
KU KARANTA KUMA: Kalli Musa, makawo dake sana’ar gyaran takalmi (hotuna)
4. Katin waya
5. Kulikuli
6. Ashana
7. Alawa
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng