Wani matashi dan gaye ya kirkiri keke mai taya 3 da injin markade da janareta a Maiduguri (Hotuna)

Wani matashi dan gaye ya kirkiri keke mai taya 3 da injin markade da janareta a Maiduguri (Hotuna)

Hakika yan arewa mutane masu matukar hazaka da basira wadanda ko shakka babu taimako kadan suke buhata domin su fito da hazakar su su kuma yi zarra ba ma a Najeriya kadai ba har ma a duniya baki daya.

To yanzu ma dai zakaran wani matashi ne dan gaye mai matukar fasaha yayi kuka a garin Maiduguri wanda ke zaman babban birnin jihar Borno inda aka ga ya kirkiri keken sa mai tayoyi uku da kuma ya hada shi da janareta da kuma injin markade.

Legit.ng ta samu cewa dai shi dai wannan matashin yanzu haka ya na ta anfani a keken sa inda ya hada shi da janareta don ya rika tafiya ba tare da ya taka shi ba.

Ga hotunan nan kasa:

Wani matashi dan gaye ya kirkiri keke mai taya 3 da injin markade da janareta a Maiduguri (Hotuna)
Wani matashi dan gaye ya kirkiri keke mai taya 3 da injin markade da janareta a Maiduguri (Hotuna)

Wani matashi dan gaye ya kirkiri keke mai taya 3 da injin markade da janareta a Maiduguri (Hotuna)
Wani matashi dan gaye ya kirkiri keke mai taya 3 da injin markade da janareta a Maiduguri (Hotuna)

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng