Yan kwallon kafa 5 da suka rabu da matan su
Saki ya kasance tsinka igiyar aure dake tsakanin mata da mijinta, sannan namiji ne ke yinta.
Wannan al’amari na rabuwar aure ya zama ruwan dare a tsakanin yan wasan kwallon kafa kamar yadda sukayi suna wajen tsinka igiyar aurensu da abokan zaman su.
A kwanakin baya ne dan wasan gaba na Super Eagles Ahmed Musa ya saki tsohuwar matarsa kuma uwar yayansa guda biyu, Jamila.
KU KARANTA KUMA: Nnamdi Kanu ya gargadi kabilar Igbo su bar yankin Arewa a yanzu
Legit.ng ta yi duba inda ta zakulo yan kwallon kafa 5 da suka saki matan su;
1.James Rodriguez
2. Ahmed Musa
3. Ryan Giggs
4. Ashley Cole
5. Djibril Cisse
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a email dinmu na labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng