Hotuna: Aliko Dagote, Sarki Sanusi da iyalensa sun halarci wajen wasan Polo a Landan
1 - tsawon mintuna
-Sarki Sanusi Lamido Sanusi da Alhaji Aliko Dangote sun halarci wajen wasan Polo a Landan
-Bankin Access ne ta shirya taron a birnin Landan
Shahareren biloniyan dan Kasuwa Aliko Dangote da Mai Martaba Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi II suna daga cikin manyan bakin da suka halarci wajen wasan Polo da akayi a birnin Landan wanda bankin Access ta shirya.
KUMA KU DUBA: Wasu manyan yan Boko Haram sunyi saranda (Hotuna)
Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Idan kana kana da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng