Dandalin Kannywood: Maryam Booth ta sha kwalliya da ketaccen wando (Hotuna)

Shahararriyar yar wasan Hausa din nan kuma jarumar finafinai da dama watau Maryam Booth ta tsala wata irin kwalliya inda ta sa dogon wando kalar tsanwa kuma ketacce tare kuma da riga baka.

Ita dai wannan jaruma ta saka wannan kyakkyawan wankan da tayi ne a shafin ta na Instagram inda kuma Legit.ng ta gani.

Ga hotunan nan a kasa.

Dandalin Kannywood: Maryam Booth ta sha kwalliya da ketaccen wando (Hotuna)
Dandalin Kannywood: Maryam Booth ta sha kwalliya da ketaccen wando (Hotuna)

Dandalin Kannywood: Maryam Booth ta sha kwalliya da ketaccen wando (Hotuna)
Dandalin Kannywood: Maryam Booth ta sha kwalliya da ketaccen wando (Hotuna)

Dandalin Kannywood: Maryam Booth ta sha kwalliya da ketaccen wando (Hotuna)
Dandalin Kannywood: Maryam Booth ta sha kwalliya da ketaccen wando (Hotuna)

Ita dai wannan jarumar tayi fice ne a wani fim din da ta fito a shekarun baya mai suna 'Dijangala'. Sannan kuma kawo yanzu kannen ta biyu duk suna yin fima sannan kuma mahaifiyar ta ma tana yi.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel