Azumin Sitta Shawwal: Muhimmancinsa da falalarsa a musulunce
1 - tsawon mintuna
Jama’a kar mu bari wannan garabasar ta wuce mu ta azumin sitta Shawwal, Ku karanta hadisin nan na kasa Ku ji falalar azumin sitta Shawwal daga bakin da baya karya.
Legit.ng ta samu labarin cewa an rawaito daga Abu-Ayyub -Allah ya kara yarda a gare shi-, lallai Manzon Allah -sallal lahu alaihi wa sallama-, ya ce: “Wanda ya yi azumin watan ramadhana, sai ya bi su da azumi shida, daga watan Shawwal, to kamar ya azumci shekara ne”. Muslim ya rawaito shi (1164).
Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da
Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng