YANZU-YANZU: An ga wata a Adamawa, Sokoto da Katsina - Sarkin Musulmai, Abubakar Sa'ad
1 - tsawon mintuna
Mai martaba Sarkin Musulmai Abubakar Sa'ad Mohammed ya alanta ganin watan Shawwal wanda ya kawo karshen watan Ramadanan bana.
Sarkin Musulmai wanda yayi wannan sanarwa a jihar Sokoto yau Asabar a fadarsa kuma yace Sallah zata kasance gobe Lahadi, 25 ga watan Yuni.
KU KARANTA: An ga wata a Saudiyya
Sarkin Musulmai yace an ga watan me a jihar Sokoto da Katsina da Adamawa.
https://web.facebook.com/naijcomhausa/#
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng