Yawancin mu bamu san abin da ake cewa lokacin sallah Al-jana’iza (Sallah gawa)

Yawancin mu bamu san abin da ake cewa lokacin sallah Al-jana’iza (Sallah gawa)

- Wasu musulmai basu san karatun da ake yi a lokacin sallah gawa ba

- Sallah gawa ta kunshi kabbara 4 da sallama daya

- A karshen sallah gawa ana bukatar yiwa dukkan al’ummar musulmai addu'a

1. Bayan kabbara na farko: karanta Surat al-Fatiha

(I) Bismillaahir Rahmaanir Raheem

(II) Alhamdu lillaahi Rabbil 'aalameen

(III) Ar-Rahmaanir-Raheem

(IV) Maaliki Yawmid-Deen

(V) Iyyaaka na'budu wa lyyaaka nasta'een

(VI) Ihdinas-Siraatal-Mustaqeem

(VII) Siraatal-lazeena an'amta 'alaihim ghayril- maghdoobi 'alaihim wa lad-daaalleen

2. Bayan kabbara na biyu: karanta Salat Al-Ibrahimiyya zuwa karshen, ba Salat Fatihi ba

Yawancin mu bamu san abin da ake cewa lokacin sallah Al-jana’iza (Sallah gawa)
Sallah Al-jana’iza (Sallah gawa)

Allaahumma salli 'alaa Muhammadin wa 'alaa 'aali Muhammadin, kamaa sallayta 'alaa 'Ibraaheema wa 'alaa 'aali 'Ibraaheema, 'innaka Hameedun Majeed. Allaahumma baarik 'alaa Muhammadin wa 'alaa 'aali Muhammadin, kamaa baarakta 'alaa 'Ibraaheema wa 'alaa 'aali 'Ibraaheema, 'innaka Hameedun Majeed.

KU KARANTA: Solomon Dalung ya ziyarci Shehi Dahiru Bauchi a gidansa (HOTUNA)

3. Bayan kabbara na uku: ka yiwa matattun addu'a, amma bisa yadda Manzon Allah (S.A.W) ya koyar. Daya daga cikinsu shi ne:

Allaahum-maghfir lihayyinaa, wa mayyitinaa, wa shaahidinaa, wa ghaa'ibinaa, wa sagheerinaa wa kabeerinaa, wa thakarinaa wa 'unthaanaa. Allaahumma man 'ahyaytahu minnaa fa'ahyihi 'alal-'Islaami, wa man tawaffaytahu minnaa fatawaffahu 'alal-'eemaani, Allaahumma laa tahrimnaa 'ajrahu wa laa tudhillanaa ba'dahu

4. Sa'an nan a karshe bayan kabbara na hudu: ka yiwa dukkan al’ummar Musulmai addu'a

5. A karshe ka sallame da salama daya zuwa dama

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Legit.ng ta kawo muku bidiyo inda sunan Allah ya bayyana a jikin itacen moringa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng