Jerin sunayen attajirai 5 matasan yan Najeriya da duniya ta yadda sun fi kowa

Jerin sunayen attajirai 5 matasan yan Najeriya da duniya ta yadda sun fi kowa

A cikin makon da ya gabata ne Forbes ta sake jerin sunayen jiga-jigan matasa ‘yan kasuwa 30 wadanda suke kasa da shekaru 30 a duniya ba, masu gudunar da kasuwanci a bangarori daban-daban. A ciki an samu sunayen wasu matasa ‘yan Nijeriya 5.

Sun kasance cikin matasa 600 masu kwazo a harkokin kasuwanci, bidi’ane da kuma kawo canji a duniya, wadanda suka mayar da hankalin su a harkar kasuwanci, zuba jari, kimiyya da fasaha, harkokin kasuwanci, jagoranci ko shugabanci, da kuma sabuwan salon rayuwa, a cewar kafofin yada labarai na duniya.

Legit.ng ta samu labarin cewa sun hada da Nasir Yanmama, Shakeela Tolasade Williams, Muktar Onifade, Edikan Udiong, da kuma Iyinoluwa Aboyeji. Biyu (2) daga cikin su mata ne. Za ku sha mamaki idan kuka gano abin da wadannan matan ke yi da ya sanya su cikin wannan jerin.

Jerin sunayen attajirai 5 matasan yan Najeriya da duniya ta yadda sun fi kowa
Jerin sunayen attajirai 5 matasan yan Najeriya da duniya ta yadda sun fi kowa

Ga su a kasa:

1. Nasir Yanmama

2. Shakeela Tolasade Williams

3. Muktar Onifade

4. Edikan Udiong

5. Iyinoluwa Aboyeji

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng