Baiwa daga Allah; Wani karamin yaro a Jihar Kano ya kera kawatarcen gida (HOTUNA)

Baiwa daga Allah; Wani karamin yaro a Jihar Kano ya kera kawatarcen gida (HOTUNA)

- Allah yayiwa yaron iya fitar da zanen gidaje masu ban kaye iri-iri

- Yaron ya kware a kwarya-kwaryar kirar gida kafin gini wato modelling kenan da turanci

Mutane kwatankwacinirin yaron da Allah yayiwa baiwa nada yawa a kasarmu ta Najeriya a fannoni daban-daban na ilmomin duniya, kama daga kiwon lafiya, handasa, tunani,magunguna,zane da sauransu.

KU KARANTA: Yau Majalisa za ta mika kasafin kudin bana

Saninmune akwai daga yan Arewa dayawa masu baiwowi na al'ajabi kamar Aliyyu Jelani dan jihar sakwato dayayi abin birgewar da ya sa ya shahara a duniya, har saida Shugaba buhari ya jinjina masa bayan ya nemi ya gana dashi.

Baiwa daga Allah; Wani karamin yaro a Jihar Kano ya kera kawatarcen gida
Dan Arewa mai ilimi

Irin mutane kwatankwacin haka na bukatar karfafa daga gwamnatin kasa da jama'a, Allah ya dadamana irinsu.

Ku kalli karin hotuna

Baiwa daga Allah; Wani karamin yaro a Jihar Kano ya kera kawatarcen gida (HOTUNA)
Ga shi nan da gida da ya gina

Ku biyomu a facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Ko a twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel