Zargin zina: Wata mata ta tona asirin Sanata Ike Ekweremadu
1 - tsawon mintuna
Wata mata wacce aka sakaye sunan ta tayi ikirarin cewa mataimakin shugaban majalisan dattawan Najeriya, Ike Ekweremadu, ya Sayan ma faruwa motoci 2 da kuma gida a Landan.
Game da cewan jaridar Sahara Reporters , Sanatan ya sayi motoci kirar BMW guda 2.
KU KARANTA: Bankin CBN ya kara aman daloli cikin kasuwa
Wannan rahoton na zuwa ne a lokacin da majalisan dattawan na fuskantan matsaloli da jamaa.
Har yanzu dai rikicin zargin fasto Johnson tare da Stephanie otobo na nan. A jiya ne ta sake sakin wata sabuwar bidiyo dake nuna hotunansu.
https://www.facebook.com/naijcomhausa/#
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng