An fallasa wani lauya makaryaci a jihar Kano (HOTUNA)

An fallasa wani lauya makaryaci a jihar Kano (HOTUNA)

An kama wani lauya makaryaci mai suna Barista Easy Kurna a lokaci ya zo kotun Shari'a dake karamar hukumar Dala a jihar Kano dake yankin Arewa maso yammancin Najeriya.

Akan maganar Tahir Ibn Muhammad, ana cewa duk rana na barawo, amma kwana daya na mai mallakin.

An fallasa wani lauya makaryaci a jihar Kano (HOTUNA)
Anan, akwai Barista Salisu da wani lauya makaryaci mai suna Barista Easy

Jaridar Legit.ng ta samu wani rahoto cewa akwai wani lauya makaryaci wanda aka fi sani Barista Easy Kurna. Wani lauya makaryaci yana yi aikin lauya a jihar Kano sama da shekaru 6 kafin wani lauya mai suna Barista Aba Mahmud Salisu ya bankado shi a ranar Litinin, 13 ga watan Maris.

KU KARANTA KUMA: Yadda muka gano dukiyoyin Alex Badeh – EFCC

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa Salisu da Easy suka cikin Kotun Shari’a dake karamar hukumar Dala a ranan Litinin, yayin da Salisu ya tona asirin Easy, wani lauya makaryaci.

Shi Salisu mazaunin unguwar Asabe dake karamar hukumar Fagge ne. Shine ya tona asirin. A can ne ya gaya ma manyan lauyoyi cewa Barista Easy lauya makaryaci ne.

An fallasa Barista Easy kwata-kwata yayinda wani manyan lauya ya tambaye shi wasu tambayoyi akan shari’a wanda bai amsa ba. Saboda haka, ya bayyana ga takwaransa cewa yana da shakku da Barista Easy.

Don haka, wani Alkali ya bayar wani lauya makaryaci umarnin da ya koya abu amfani daga Barista Salisu da ya tona asirinshi da kuma ya martini zargin. Yayinda Kurna yake bayyana, yace, ya sani wanda shi lauya makaryaci ne, amma ya roki mai shari’a na afuwa.

Kuma, mai shari’a ya bayar yan sanda umarnin da su cafke shi nan da nan.

Sannan kuma, a ranar Juma’a 17 ga watan Maris, an gurfanar da Salisu a gaban kotun Majistare dake filin jirgin samar Aminu Kano akan zamba.

Ku biyo mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Da anan kuma https://twitter.com/naijcomhausa

Ku kalli bidiyon tsohon manajin daraktar kamfanin man kasa wanda aka zargi da badakalar milyan daloli:

Asali: Legit.ng

Online view pixel