Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)

- Duk da cewa an kashe wasu daga waɗanda suka riƙi wani ɓangare a cikin juyin mulkin, an mika wa wasu hukunci daban-daban dangane da matakin na hallara

Ko da yake, yan mãkirci juyin mulkin sun samu sun kashe janar Murtala, shugaban kasa na lokacin, da tawagar a karkashin jagorancin shugaban juyin mulki, I. D Bisalla

Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)
Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)

Abin bakin ciki ne amma dole mu tuna ma juna mu, daya daga juyin mulki a Najeriya da mutane suka ji fi jin zafi shi ne na shekara 1976. Juyin mulki karkashin jagorancin Manjo Janar I. D Bisalla wanda ya kawo kisan Janar Murtala Mohammed a watan Fabrairu ranar 13, 1976.

Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)
Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)
Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)
Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)

KU KARANTA: Kaji makudan kudaden da Buhari ya rabawa Gwamnoni a watan Fabrairu?

Ko da yake, yan mãkirci juyin mulkin sun samu sun kashe janar Murtala, shugaban kasa na lokacin, da tawagar a karkashin jagorancin shugaban juyin mulki, I. D Bisalla, (manyan janar), sai da Janar Olusegun Obasanjo-kai soja gwamnatin wanda ya hau kan ikon nan da nan ya kama su.

Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)
Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)
Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)
Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)

Duk da cewa an kashe wasu daga waɗanda suka riƙi wani ɓangare a cikin juyin mulkin, an mika wa wasu hukunci daban-daban dangane da matakin na hallara.

KU KARANTA: Rikita-rikita: Majalisar Dattawa za ta kama da wuta

Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)
Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)
Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)
Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)

A wani jerin sa tare da a wani 'website', (Abiyamo), a kasa ne a jerin wadanda hukuncin kisa ya hau kan su a watan Maris 11, 1976, da sauran mutane da aka daure duk da gwamnatin Janar Obasanjo:

Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)
Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)
Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)
Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)

1. Manjo I. D Bisalla

2. Warrant officer 2 Monday Monchon

3. Staff Saje Richard Dangdang

4. Saje Sale Pankshim

5. Laftanar Kanar A. R Aliyu

6. Kyaftin M. Parvwong

7. Kyaftin J. F. Idi

8. Kyaftin S Watkins

9. Laftanar Mohammed

10.Laftanar E.L.K Shelleng

11. Laftanar Colonel Ayuba Tense

12. Kanar A. D. S. Way

13 Laftanar Kanar T. K. Adamu

14. Laftanar A. B. Umaru

15. Kyaftin A. A. Aliyu

16. Kyaftin Augustine Dawurang

17. Manjo M. M. Mshelia

18. Laftanar William Seri

19. Manjo I. B. Ribo

20. Manjo K. K. Gagra

21. Kyaftin M. R. Gelip

22. Mista. Abubakar Zakari

23. Laftanar Peter Ggani

24. Manjo Ola Ogunmekan

25. Laftanar O. Zagni

26. Laftanar S. Wayah

27. Saje Ahmadu Rege

28. Saje Bala Javan

29. Warrant officer 2 Sambo Dankshin

30. Warrant officer Emmanuel Dakup Seri

31. Manjo J. W. Kasai

Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)
Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)

Ga jerin wadanda aka kashe:

1. Bula Suka Dimka

2. Joseph D. Gomwalk

3. Laftanar S. Kwale

4. Warrant officer H. E. Bawa

5. Kanar I. Buka

6. Manjo J. K. Afolabi

7. H. Shaiyen

Ga jerin wadanda aka daure har abada:

Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)
Tunatarwa: Yadda Obasanjo ya yi da ‘yan mãkircin juyin mulki na shekara 1976 (HOTUNA)

1. S. K. Dimka

2. D. Contulla

3. Gyang Pam

4. Kyaftin C. Wuyep

5. Kyaftin A. A. Maidobo

6. Warrant officer 2 E. Izah

7. Saje I. Bupwada

8. 2nd Laftanar A. Walbe

9. Manjo A. K. Abang

10. S. Anyafodu

11. Helen Gomwalk

12. Kyaftin Peter Tembong

Ga jerin sauran da an daure:

1. Kyaftin I. Gowon – shekaru 15

2. J. Tuwe - shekaru 10

3. Laftanar Kanal J. S. Madugu – shekaru 2

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng