Hausawa mazaunar garin Ile-Ife na ficewa daga garin (Hotuna)

Hausawa mazaunar garin Ile-Ife na ficewa daga garin (Hotuna)

- Hausawa mazaunar garin Ile-Ife na ficewa daga garin bayan wata rikicin da ta barke tsakanin Yarabawa da Hausawa

- Motocin bus da dama sun shiga garin don jigilar mutanen

Hausawa mazaunar garin Ile-Ife na ficewa daga garin (Hotuna)
Hausawa mazaunar garin Ile-Ife na ficewa daga garin (Hotuna)

An samu rahoto cewa daruruwan Hausawa mazaunar garin Ile-Ife suna ficewa a garin sanadiyar wata karawa tsakanin kabilu Hausawa da kuma Yarabawa wanda ta yi sanadiyar mutuwar mutane da dama da kuma raunanar wasu.

Hausawa mazaunar garin Ile-Ife na ficewa daga garin (Hotuna)
Hausawa mazaunar garin Ile-Ife na ficewa daga garin (Hotuna)

Hausawa mazaunar garin Ile-Ife na ficewa daga garin (Hotuna)
Hausawa mazaunar garin Ile-Ife na ficewa daga garin (Hotuna)

Ana zargin cewa motocin bus da dama sun shigo garin Ile-Ife don jigilar mutane masu ficewa zuwa arewa, kamar yadda wasu suna bi hanyar Ilesa, yayin da wasu kuma suna bi hanyar Akure inda za su iya samun mota kai tsaye zuwa arewa.

KU KARANTA KUMA: Sakon Abubakar Shekau ga shugaban kasa Buhari da sauran shugabannin duniya

Wannan rikicin da ta yi sanadiyar ficewar mutanen ya faru ne a ranar Alhamis, 9 ga watan Maris, 2017 a tsakanin Hausawa da Yarbawa.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ku kalli bidiyon rikicin kabilanci

Asali: Legit.ng

Online view pixel