SO DA KAUNA: An yi bikin yanka a Gombe zabar murnar dawowar shugaba Buhari (Hotuna)

SO DA KAUNA: An yi bikin yanka a Gombe zabar murnar dawowar shugaba Buhari (Hotuna)

Matasa mazaunan Gombe sun yi bikin yankan raguna don nuna murnar dawowar shugaba Buhari daga birnin Landan inda ya je domin duba lafiyarsa.

Magoya bayan shugaba Muhammadu Buhari a jihar Gombe sun fito kai da kwarikwata a tituna don nuna kauna da kuma yin maraba ga shugaban bayan dawowarsa gida a ranar juma’a, 10 ga watan Maris, yayin da suka hada wata liyafa.

Hotunan liyafar ta bazu a yanar gizo a inda matasan ke nuna farin ciki ganin shugaban ya dawo gida lafiya.

Tuni magoya bayan shugaban kasa a sassa daban-daban musamman arewacin kasar sun fito yin taron nuna farin ciki da dawowarsa.

KU KARANTA KUMA: Yadda jama'ar garin Daura suka gudanar da murnar dawowar shugaba Buhari (Hotuna)

Mafiya yawa daga cikin masu taron sun kansanje a motoci, wasu kan babura, yayin da kuma wasu a keke napep suke cewa "Sai Baba".

Ku kali hotunan liyafar:

SO DA KAUNA: An yi bikin yanka a Gombe zabar murnar dawowar shugaba Buhari (Hotuna)
SO DA KAUNA: An yi bikin yanka a Gombe zabar murnar dawowar shugaba Buhari (Hotuna)
SO DA KAUNA: An yi bikin yanka a Gombe zabar murnar dawowar shugaba Buhari (Hotuna)
SO DA KAUNA: An yi bikin yanka a Gombe zabar murnar dawowar shugaba Buhari (Hotuna)

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel