Wani Musulumi dake ciwon daji ya samu ya yi hajji, burin shi na karshe ya cika

Wani Musulumi dake ciwon daji ya samu ya yi hajji, burin shi na karshe ya cika

- Aden ya tafi kasar India domin jinya bayan ya yi kokari ya tara kudi daga garin yan Kenya garin nuna shi akan gizo gizo

- Burin Aden na karshe shi ne, ya gan gidan Allah, ya yi hajji

Wani Musulumi dake ciwon daji ya samu ya yi hajji, burin shi na karshe ya cika
Wani Musulumi dake ciwon daji ya samu ya yi hajji, burin shi na karshe ya cika

An binne Abdiaziz Aden matasa da ya yi fama da ciwon daji na kashi. Aden ya rasu ranar Ladi Febwairu goma sha tara da duk iyalen sa da abokanei sun kewaiya shi.

An ke gawan sa Kudu C a masalaci Nur daga baya kuma a ka keshi Langata, makabatar na musulumi. Anan ne a binne shi a daidai yadda ya kamata a binne musulumi.

KU KARANTA: Ko kasan cewa Musulmi, kuma bahaushe ne ya ƙera motar Chevrolet Volt? karanta labarin Jelani Aliyu

An san Aden da ya yi fama da ciwo shekara da shekaru da ciwon ya cinye mishi jiki da cewaar, yana da karfin da kokari wajen matsala ko lalura.

Margayi Aden ya yi suna a kasar Kenya bayan ya tura bidiyo daga kasar India lokacin da ana jinyan shi. A lokacin, yana nema burin shi guda daya ya cika da taimako yan Kenya.

Burin Aden na karshe shi ne, ya gan gidan Allah, ya yi hajji bayan likitoci na India sun ce ciwon ya gama da shi, ba za su iya mishi komai ba.

Aden ya tafi kasar India domin jinya bayan ya yi kokari ya tara kudi daga garin yan Kenya garin nuna shi akan gizo gizo.

Likitocin India sun bashi wata uku da zai rayu kafin ciwon dajin ya kashe shi.

Aden ya fara rashin lafiya wasu shekarun baya' da ya fadi daga matatu ya ji ciwo a kafa, bayan watani, ciwon ya ki warkewa. Wanan, ne delilin da ya say a je asibiti.

Anan aka fada mishi ya na ciwon daji da ya sa aka yanke kafan.

Bayan mutuwar sa, yan Kenya sun je kan gizo gizo suna tunawa da shi da kuma yi mishi adua.

Asali: Legit.ng

Online view pixel