Shin menene hukuncin rasa Sallan Jumma'a a Musulunci? (Bidiyo)
1 - tsawon mintuna
Shin menene hukuncin Musulmin da ya rasa sallan Jumma'a ba tare uzuri gamsasshe kuma kwakkawara ba.
Malamin addini Mufti Abdul Rahman yayi bayani akan wannan tambaya inda yayi fashin baki akan hadisin manzon Allah tsira da akincin Allah su tabbata a gareshi inda yace : "Duk wanda ya rasa sallan juma'a ba bisa ga uzuru kwakkwara ba, za'a rubutashi a matsayin munafiki a wata littafun da ba'a iya gogewa." Imamu Shafi, Musnad sun ruwaito wannan hadisi.
Asali: Legit.ng