Yaran shugabannin kasa 5 da suka fi shahara a Najeriya

Yaran shugabannin kasa 5 da suka fi shahara a Najeriya

Sannanan abu ne cewa shugabannin Najeriya bas u son ‘yayansu su bayyana ga jama’a saboda rikicin siyasa.

Amma akwai wasu yan tsiraru wadanda suka shahara sosai. NAIJ,com ta tattaro muku Yaran shugabannin kasa 5 da suka fi shahara a Najeriya

1. Gumsu Abacha

Yaran shugabannin kasa 5 da suka fi shahara a Najeriya
Yaran shugabannin kasa 5 da suka fi shahara a Najeriya

Daya daga cikin yaran marigayi Janar Sani Abacha. Gumsu ta kasance mai kare ra’ayin mahaifinta lokacin da yake mulki. Tana aure da Mohamadou Bayero Fadil,kuma tanada yara 5.

2. Iyabo Obasanjo-Bello

Yaran shugabannin kasa 5 da suka fi shahara a Najeriya
Yaran shugabannin kasa 5 da suka fi shahara a Najeriya

Iyabo Obasanjo-Bello yar tsohon shugaban kasan Olusegun Obasanjo ce, ta kasance kwamishanan lafiyan jihar Ogun kuma Sanata mai wakiltar Ogun ta tsakiya. Ta shahara sosai lokacin ta aikawa mahaifin wani wasika ta masa ca akan yanda yake gudanar da mulkinsa

3. Zahra Buhari

Yaran shugabannin kasa 5 da suka fi shahara a Najeriya
Yaran shugabannin kasa 5 da suka fi shahara a Najeriya

Zahra Buhari ‘yar shugaban kasa mai ci, Muhammadu Buhari. Ta shahara a kafafen ra’ayi da sada zumunta na yanar gizo musamman lokacin yakin neman zaben shugaban kasa a 2015.

Tana aure da Ahmed Indimi, yaron wani hamshakin attajiri, Mohammad Indimi.

4. Faith Sakwe

Yaran shugabannin kasa 5 da suka fi shahara a Najeriya
Yaran shugabannin kasa 5 da suka fi shahara a Najeriya

Faith Sakwe, daya daga cikin yaran da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya maishe ‘yayansa ne bayan rasuwan mahafinsu Engr Ukalizibe Sakwe.

Tayi aure lokacin mulkin Goodluck Jonathan.

5. Zainab Yar'adua Dakingari

Yaran shugabannin kasa 5 da suka fi shahara a Najeriya
Yaran shugabannin kasa 5 da suka fi shahara a Najeriya

Zainab Yar'adua Dakingari daya dag cikin yayan tsohon shugaban kasa Umaru Musa Yardua ce. Tana aure da tsohon gwamnan jihar Kebbi, Usman Sa'idu Nasamu Dakingari. Ita tafi shahara cikin yayan Yaradua

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Asali: Legit.ng

Online view pixel