Abun al’ajabi! Kalli shanu mai fuska daban-daban guda 2 (Hotuna,bidiyo)

Abun al’ajabi! Kalli shanu mai fuska daban-daban guda 2 (Hotuna,bidiyo)

- Ga wani hoton shanu mai fuska biyu

- Kana kuma shanun nada idanuwa 3 da kokon hanci 2 na iya cin abinci na bakunan biyu

Abun al’ajabi! Ka shanu mai fuska daban-daban guda 2 (Hotuna,bidiyo)
Abun al’ajabi! Ka shanu mai fuska daban-daban guda 2 (Hotuna,bidiyo)

Wata bidiyon abin mamaki ya bayyana a mastayin wan abun al’ajabi. Dabban, wanda ke da kokon hanci 2 da idanuwa 3, na iya cin abinci da bakunan guda 2.

KU KARANTA: An damke dan Boko Haram da ya kai harin kasuwan Adamawa

Duk da dai ba’a samu labarin inda wannan abu ya faru ba, amma hituna na nuna cewa wannan abin al’ajabi ne. dubunnan mutane masun shaida yanzu.

Da alamun mutane kula da shi sosai, yayinda wani na Koran tsaro da cikin shi.

Kalli bidiyo:

Asali: Legit.ng

Online view pixel