Dogo na Daura ya gamu da dogon Soja (Hotuna)

Dogo na Daura ya gamu da dogon Soja (Hotuna)

Hoton wani jami’in soja dake ta yawo a shafukan yanar gizo ya sanya mutane tofa albarkacin bakunan su game da tsawon sa, inda ma har ake tafka muhawara kan cewa shin ko shi wannan sojan ya fi kowa tsawo a kafatanin hukumar soji?

Dogo na Daura ya gamu da dogon Soja (Hotuna)

Sojan dai da kansa yake daura hotunansa, inda a wani hoton da yayi ma taken “sunana Deeekay, sai da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya daga kansa sama ya iya kallon fuskana.”

Dogo na Daura ya gamu da dogon Soja (Hotuna)
Dogo na Daura ya gamu da dogon Soja (Hotuna)

KU KARANTA:Ka taɓa ganin hotunan shugaba Buhari masu ban dariya? Duba nan!

Kaga wannan hoton, ko anan ma yafi abokan aikinsa tsawo

Dogo na Daura ya gamu da dogon Soja (Hotuna)

Sai dai daga karshe sojan ya rufe shafin nasa na Instagram, wanda daga nan ne yake daura hotunan.

Dogo na Daura ya gamu da dogon Soja (Hotuna)

Dogo na Daura ya gamu da dogon Soja (Hotuna)

Dogo na Daura ya gamu da dogon Soja (Hotuna)

Idan ba’a manta ba, hukumar mayakan rundunar sojan kasa ta bada sanarwa a ranar Talata 3 ga watan Janairu cewa ta hana kowanne soja dake bakin aiki daura hotuna ko bidiyo a shafukan sadarwa na zamani.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng