Wata budurwa tayi kyautar al'aurar ta a 'fezbuk' (Hotuna)
1 - tsawon mintuna
Inda ranka, zaka sha kallo don kuwa abun mamaki ko dariya ko ban haushi baya taba karewa a kasar nan tamu!
A kwanakin nan ne dai wani hoton wata zankadediyar budurwa yar jihar Edo yayi ta yaho a kafafen sadarwar zamani musamman ma dai na Fezbuk wanda yake nunamatukar kaunar da take yi wa saurayin ta.
Ita dai matar mai suna Oboh Mercy O. Oboh wadda kuma tayi karatu a jami'ar Ambrose Alli dake Ekpoma ta saka wani hoton ta ne tare da na saurayin ta tare kuma da rubuta cewa tayi mashi kyautar al'aurar ta har abada.
To fa! Kunji fa wata sabuwa inji 'yan caca.
Ga dai hotunan abun da ta rubuta nan:
Anya wannan yarinyar kuwa bata da tabin hankali?
Ya kamata a kaita asibiti don a gwada ta kam.
Asali: Legit.ng