Tambaya: Tsakanin shugaba Buhari da Jonathan, wa yafi iya kwalliya da khaki?

Tambaya: Tsakanin shugaba Buhari da Jonathan, wa yafi iya kwalliya da khaki?

Yan mata da dama sun tabbatar da cewa namiji yafi kyau sau dubu idan yana sanye da kayan damara fiye da idan ya sanya kayan gida. Akwai wani sirri matuka a cikin kayan sarki.

Tambaya: tsakanin shugaba Buhari da Jonathan, wa yafi iya kwalliya da khaki?

Shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda ya taba kasancewa shugaban mulkin soja ya sha sanya khaki, haka shima tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya taba sanya khaki a matsayinsa na tsohon kwamandan hafsoshin Najeriya.

KU KARANTA:Gwamna El-Rufa’i ya jinjina ma janar Buratai

Tambaya: tsakanin shugaba Buhari da Jonathan, wa yafi iya kwalliya da khaki?

Sai dai shima tsohon shugaba Jonathan ya taba kasancewa mataimakin shugaban kasar Najeriya, kafin daga bisani ya hau kujerar mulki bayan rasuwar shugaban kasa Umaru Musa Yar’adua.

Tambaya: tsakanin shugaba Buhari da Jonathan, wa yafi iya kwalliya da khaki?

Dukkanin shuwagabannin suna sanya khakin soji a duk lokacin da bukatar haka ta taso, kuma dukkaninsu an tabbatar da cewar khakin yayi musu kyau matuka.

Tambaya: tsakanin shugaba Buhari da Jonathan, wa yafi iya kwalliya da khaki?

Amma dai bari mu sakar ma mai karatu ya zabi wanda yafi iya ado da khaki.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng