Kalli sabon gada mafi tsawo a duniya da kasar Sin ta kaddamar
1 - tsawon mintuna
Kasar Sin ta sake girgiza duniya akan cigaban ta a ilimin injiniyanci da fasaha.
Kwanan nan, ta kaddamar da sabon gada mai suna gadar Beipanjiang a kudancin kasar bayan an kwashe shekaru 3 ana gina gadan.
KU KARANTA: Gargadi ga shugaba Buhari
An kera gadan ne ta yanda ta bi saman tsaunin Beipangjiang a yankin Guizhou, gadan na da tsawo sosai wacce ya zamar da ta gada mafi tsayi a fadin duniya.
Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa https://www.twitter.com/naijcomhausa
https://youtu.be/pjWuWO1c3qs
Asali: Legit.ng