Makashin maza, maza ke kashe shi (Hotuna)
1 - tsawon mintuna
Jama’an garin Aba sun hallaka wani mutum da ake zaton mahaukaci ne bayan ya kashe mutane biyu.
Ga yadda labarin ya kasance:
KU KARANTA:Tirkashi:Mahaukaci na sumbantan mahaukaciya a fili
“An kashe wani mahaukaci a garin Isigate dake yankin Aba dakejihar Abia a yankin Kudu maso gabashin kasar bayan ya kashe wasu mutane su biyu a jiya Talata 27 ga watan Disamba. Al’ummar garin sun bayyana cewar mahaukacin ya kashe mutumin farko akan titin Azikwe, sai ya kashe na biyun a unguwar bankin duniya.”
zaku iya bibiyan labaran mu a nan ko a nan.
Asali: Legit.ng