Muhimman batutuwan ranan Talata

Muhimman batutuwan ranan Talata

Jaridar Legit.ng ta tattaro muku muhimman batutuwan da suka auku afadin Najeriya a jiya Talata,21 ga watan Disamba, 2016.

1.Wata babbar mota ta ribza mutane a kasuwan kirismetin Jamus

Muhimman batutuwan ranan Talata
Muhimman batutuwan ranan Talata

Jaridar Mirror ta bada rahoton cewa wata babbar mota ta ribza cikin jama’a a kasuwan kirismeti inda ta raunana masu kasuwa .

2. El-Rufai ya nada mai maye gurbin Hadiza Bala Usman

Muhimman batutuwan ranan Talata
Muhimman batutuwan ranan Talata

Gwamna Nasir El-Rufai na jihae Kaduna ya nada Alhaji Muhammad Bashir Sa’idu a matsayin shugaban ma’aikatan gidan gwamnatin jihar Kaduna, Leaderdhip ta bada rahoto.

3. Magu ya fadi ba nauyi - Hukumar DSS

Muhimman batutuwan ranan Talata
Muhimman batutuwan ranan Talata

Ana zargin Shugaban da shiga jirgin sama na alfarama da kuma yin tafiya a kan tikiti mai daraja ta daya a yayin tafiye tafiyensa kasashen waje wanda hakan ya saba da umarnin shugaba Muhammadu Buhari

4. Rikicin kabilanci a Taraba ya hallaka mutane 42

Muhimman batutuwan ranan Talata
Muhimman batutuwan ranan Talata

Mutane 42 ne suka rasa rayukansu a rikicin kabilanci a jihar Taraba a inda ake zargin Fulani da kai harin ramuwar gayya kan 'yan kabilar Tibi a wasu kauyukan jihar da ke makwabtaka da jihar Binuwai

5. Gwamna Ayade ya shirya nada sababbin mataimaka 6,000, da samar da ayyuka 50,000

Muhimman batutuwan ranan Talata
Muhimman batutuwan ranan Talata

A ranar Litinin, 19 ga watan Disamba, Gwamna Ben Ayade na jihar Cross Rivers yace zai nada sababbin mataimaka 6,000 kuma zai samar da ayyuka 50,000 daga watan Janairu na shekarar 2017, jaridar Punch ta ruwaito.

6. Gargadi ga ma’abota dandalin sada zumunta na Facebook

Muhimman batutuwan ranan Talata
Muhimman batutuwan ranan Talata

Ma’abota dandalin sada zumunta da muhawara na Facebook na cikin hadari idan suna kallon hotunan batsa.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa https://www.twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng