Yaro dan shekarar 16 yayiwa yan mata 16 ciki a taron banbadewa

Yaro dan shekarar 16 yayiwa yan mata 16 ciki a taron banbadewa

- Ana tuhumar yaro dan shekara 15 da yima yan mata 16 ciki bayan wata taro da sukayi a bakin ruwa

Yaro dan shekarar 16 yayiwa yan mata 16 ciki a taron banbadewa
Yaro dan shekarar 16 yayiwa yan mata 16 ciki a taron banbadewa

Game da cewar Jaridan Tallahassee Herald, a kasar Amurka, yaron dan shekara 15 wanda ya azurta da maniyyi mai karfi ya zubar da maniyyi cikin ruwan yayin da suke wanda. Rahotanni sun nuna cewa yan mata da yawa sunyi ciki sanadiyar wannan faruwa.

Wacce ta shirya taron banbadewa Daliah Jennings, tace: “Ina farin ciki ban samu ciki ba ranan.”

KU KARANTA: Masu garkuwa da mutane sun shiga hannu

Yaron ya musanta hakan inda yace shi bai sadu da kowa ba a taron, yace :

“Wasu mutane a gari suna ta yada jita-jitan cewa munyi lalata a taron kuma nayi ma yan matan nan ciki,amma ina alfaharin cewa ni salihin yarone ,wanda bai yard aba shi ya sani, ina shirye da likitoci su duba ni kuma su bayyana sakamakon. Mutane a ciki gari suna ta gaisawa da ni suna taya ni murna, amma ni na san ban yi komai ba.”

Likitan da yace maniyyin mutum daya yay ma matan ciki, Dr. John Suzukima, yace:

“Binciken asibiti ya nuna cewa masu cutan maniyyin spermafortishave sun mai lafiya ma karfin maniyyn. Irin wannan maniyyin ana samun shi ne a dabbobin ruwa. Amma zamu cigaba da bincike har cikakken gaskiya ya fito.”

Yayinda 14 daga cikin matan na shirin zubar da cikin, 2 daga cikinsu sunce ba zasu zubar ba saboda addinin su.

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng