Wata yarinya tana jin dadi bisa wannan dalili
Karamar yarinya, Zarah Mohammed ta na matukar ji dadin da fara makaranta
Zarah Mohammmed me shekaru biyar ta na murna shigar makaranta na farko
a yayin da ta ke murmushi sabo da zanani nuna ji dadin ta
Zarah de da dangi ta zuna rayuwa ne a garin Marte, jihar Borno. Da yan
Boko Haram zuka kai farmaki a garin yasa zuka nema kariya da barin
gari.

Kyakkyawar yarinyan ta samu shiga makarantar hukumar UNICEF ne a
sansanin gudun hijiran gareji Muna a Maiduguri babban birnin jihar
Borno.
Fuskarta cike da murna a cikin sabuwar tufafin makarantan ta.
Tana cikin 1.1 miliyan yara da suka shigar makaranta a lokacin
gangamin taron ma'aikata
Ilimi na tarayya, jihar Borno da hukumar UNICEF suka shirya.
Asali: Legit.ng