Wasu hotunan aure masu daukan hakali a Najeriya
1 - tsawon mintuna
Wata yarinya yar kasar Najeriya mai suna Blessing Onwuka ta auri wani bature, a inda sukayi wani kyakkyawan auren gargajiya.
Haka kuma an hangi ma'auratan akan keke a wajen auren gargajiyan nasu.
KU KARANTA: LABARI DA DUMI-DUMI: Majalisar dokoki ta sammaci shugaban NYSC kan mutuwar yan bautan kasa
Amaryar tayi kyau sosai, inda ta sanya abin wuya dakuma kanta da kuma hannun ta.
Masoyan sun kurama junan su ido, inda suke kallon junan su kallo irin na soyayya.
Amaryar ta sake shiga, inda ta karayin kyau sosai.
Muna tayasu murna!
Ku biyomu a shafinmu na tuwita @naijcomhausa
Asali: Legit.ng